in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Za a gina karin layin dogo na karkashin kasa na kilomita 300 a Beijing a shekaru 3 masu zuwa
2018-10-25 11:21:39 cri
A jiya Laraba, an kaddamar da taron dandalin raya aikin zirga-zirga a manyan biranen duniya a birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin. A wajen taron, an sanar da hasashen da aka yi cewa, zuwa shekarar 2020, za a kara shimfida layin dogo a karkashin kasa a birnin Beijing, inda tsawon sabbin layukan zai kai kilomita 300. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China