in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya ziyarci al'umma mazauna birnin Beijing a dab da bikin sabuwar shekara
2019-02-01 14:51:42 cri
A dab da bikin bazara, wato bikin gargajiyar al'ummar Sinawa da ke alamanta shiga sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyarsu, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya ziyarci al'umma mazauna birnin Beijing, inda kuma ya mika gaisuwar sabuwar shekara ga al'ummar kasar Sin baki daya. A yau Jumma'a da safe, ya kai ziyara titin Caochang dake unguwar Qianmen, inda ya je gidajen al'umma, don fahimtar rayuwarsu da kuma hira da su.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China