in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping: ya kamata a tabbatar da raya yankunan da aka yi juyin-juya hali a da yayin da ake kokarin samun wadata
2019-03-10 21:22:55 cri
A yayin da shugaba Xi Jinping ya halarci zaman tattaunawa na tawagar wakilan lardin Fujian dake halartar taron majalisar wakilan jama'ar kasar Sin a yau Lahadi, ya bayyana cewa, shekarar bana shekara ce ta cika shekaru 70 da kafa sabuwar kasar Sin, ya kamata a tuna da tarihi, da kuma tunawa da jama'ar dake yankunan da aka yi juyin-juya hali a da, don tabbatar da raya yankunan yadda ya kamata yayin da ake yin kokarin samun wadata a dukkan zamantakewar al'ummar kasar Sin. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China