in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping: ya kamata a samar da sharadi ga kamfanoni kanana da matsakaita da kuma matasa wajen yin kirkire-kirkire da samun ci gaba
2019-03-10 20:59:57 cri
A yayin da shugaba Xi Jinping ya halarci zaman tattaunawa na tawagar wakilan lardin Fujian dake halartar taron majalisar wakilan jama'ar kasar Sin a yau Lahadi, ya jaddada cewa, ya kamata a samar da yanayi mai kyau ga yin kirkire-kirkire da kafa sabbin kamfanoni, da sa kaimi ga bunkasa wannan fanni a dukkan zamantakewar al'ummar kasar, don kara karfin kasar Sin na yin tasiri da takara a sauyin yanayin duniya. Kana shugaba Xi ya jaddada cewa, ya kamata a samar da sharadi ga kamfanoni kanana da matsakaita da kuma matasa wajen samun ci gaba. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China