in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping: ya kamata a dora muhimmanci da kiyaye yin kokari wajen raya sha'anin samar da kayayyaki da hidima
2019-03-10 20:21:15 cri

A yau Lahadi da yamma, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya halarci zaman tattaunawa na tawagar wakilan lardin Fujian, inda wani wakili ya yi bayani game da kamfanoni masu zaman kansu na Fujian wadanda suke yin amfani da fasahohin birnin Jinjiang da sa kaimi ga yin kirkire-kirkire da samun ci gaba, wannan wakili ya bayyana cewa, muhimmiyar alamar fasahohin Jinjiang ita ce kiyaye bunkasa sha'aninsu na samar da kayayyaki da hidima. Bayan da ya saurari jawabinsa, shugaba Xi Jinping ya yi nuni da cewa, ana kokarin raya kamfanoni da sha'anin ba da hidima ba domin samun kudi kawai ba. Ya kamata a dora muhimmanci da raya babban sha'aninsu kawai ba tare da maida hankali ga sauran batutuwa ba. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China