in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An bude cibiyar watsa labaru ta tarruka biyu na bana
2019-02-28 10:25:44 cri

Za a kaddamar da taro na biyu na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin karo na 13 a ranar 5 ga watan Maris, da kuma taro na biyu na majalisar bada shawara kan harkokin siyasa ta jama'ar kasar karo na 13 a ranar 3 ga watan Maris a nan birnin Beijing. A jiya Laraba aka bude cibiyar watsa labaru ta tarrukan biyu a hukunce, inda za a samar da hidima ga 'yan jarida na ciki da wajen kasar Sin wadanda za su watsa labaru game da tarrukan biyu. Don tabbatar da ayyukan 'yan jaridan na yin tattaunawa, da gabatar da labarai, da watsa labaru yadda ya kamata, an kafa dakin sadarwa na yanar gizo a cibiyar, kana an samar da fasahar 5G a karo na farko. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China