in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ministocin wajen kasashen Sin da Rasha da India sun gana a Wuzhen
2019-02-27 21:20:29 cri
Mamban majalisar gurdarwar kasar Sin, kuma ministan harkokin wajen kasar, Wang Yi, da ministan wajen kasar Rasha Sergei Lavrov, da takwaransu na kasar India Sushma Swaraj, sun gana a yau Laraba, a Wuzhen dake lardin Zhejiang na kasar Sin, yayin taron ministocin harkokin wajen kasashen karo na 16. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China