in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaministan Sao Tome da Principe ya nuna godiya ga kasar Sin
2019-02-06 16:07:34 cri
Firaministan kasar Sao Tome da Principe Jorge Jesus, ya furta a wajen bikin liyafar taya murnar bikin bazara na kasar Sin, wanda ya gudana a gidan jakadancin kasar Sin dake Sao Tome da Principe a kwanakin baya, cewa yana godiya matuka ga Sinawa aminan kasarsa, wadanda suka baiwa kasar taimako da yawa. Ya ce kasarsa na son zurfafa hadin kai da kasar Sin, don samarwa jama'ar kasashen 2 alfanu. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China