in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Gobara Ta Hallaka Mutum 149 A Kano
2019-01-17 13:36:03 cri
An bayyana cewa anyi asarar rayuka masu yawa da Biliyoyin Nairori a Birnin Kano da kewaye inda kuma aka tseratar da rayuka da dukiyoyin al'umma masu yawa a kokarin da hukumar kashe gobara ta Kano karkashin shugabancin Alhaji Sagir Madaki ta ke yi wanda a yanzu haka an fito da alkalman adadin mutanen da suka salwanta sakamakon tashin gobara da aka samu daban-daban a Birnin Kano wanda suka kai adadin 760.

Bayanin hakan ya fito ne daga bakin kakaki kuma Jami'in hulda da Jama'a na hukumar kashe gobara ta Jahar Kano Malam sa'idu Muhammad Ibrahim PRO a lokacin da ya ke yiwa manaima labarai Jawabi a kan alkalma na mutane da suka rasu da kuma adadin dukiyar data salwanta da wacce aka tserar a shekarar data gabata ta 2018. Inda ya ce a wannan shekarar ansamu rasa rayukar mutane har 149. (Labarin da aka samu daga jaridar Leadership)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China