in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mohamed Salah ya sake lashe kyautar gwarzon dan wasan kwallon kafan Afirka na shekarar 2018
2019-01-09 14:35:44 cri

A jiya ne dan wasan kwallon kafa na kasar Masar Mohamed Salah ya sake lashe kyautar gwarzon dan wasan kwallon kafan nahiyar Afirka na shekarar 2018, dan wasa na farko da ya lashe wannan lambar yabo shekaru biyu a jere. A wannan ranar kuma, hukumar kwallon kafa ta Afirka ta sanar da cewa, kasar Masar ce za ta dauki bakuncin shirya gasar cin kofin kwallon kafan Afirka ta shekarar 2019. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China