in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta kammala kera karamin jirgin saman dake iya tafiya a kan ruwa
2018-12-26 14:51:31 cri
Kasar Sin ta kammala aikin kera wani karamin jirgin sama wanda ke iya tafiya a kan ruwa irinsa na farko, jirgin samfurin ARJ21-700, ya kammala shawagi na gwaji a tsibirin kudancin kasar Sin, wato lardin Hainan a jiya Talata.

Karamin jirgin samfurin ARJ21-700, ya tashi daga filin jirgin saman kasa da kasa na Meilan dake birnin Haikou inda ya sauka a filin jirgin saman, bayan kammala shawagin da ya yi na tsawpn sa'o'i biyu da rabi, inda ya nuna irin karfin aikin da zai iya gudanarwa a yanayi na zafi, kamar yadda kamfanin hada jiragen sama dake birnin Shanghai wato (COMAC) ya sanar. (Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China