in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi taron aikin neman ci gaba da yin kwaskwarima na Sin
2018-12-22 19:48:59 cri
Jiya Jumma'a da kuma yau Asabar, an yi taron aikin neman ci gaba da yin kwaskwarima na kasar Sin a birnin Beijing. A yayin wannan taro, an ce, a shekarar 2019 mai zuwa, za a mai da hankali kan inganta ayyuka a fannoni guda takwas, wadanda suka hada da kara bude kofa ga waje, habaka kasuwannin cikin gida da kuma daukar karin matakai domin raya tattalin arzikin kasa da dai sauransu. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China