in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kudaden shiga na Sin ya yi saurin karuwa cikin watanni 9 na farkon bana
2018-10-18 20:02:08 cri

Bisa labarin da ma'aikatar kudi ta kasar Sin ta fidda a yau Alhamis, an ce, kudaden shiga na kasar Sin sun karu cikin sauri, a kuma madaidaicin yanayi tun daga watan Janairu zuwa watan Satumbar wannan shekara ta bana, kuma adadin kudaden shiga na kasafin kudin kasa baki daya na kasar ta Sin, shi ma ya karu da kashi 8.7 bisa dari, idan aka kwatanta da na makamancin lokaci na bara. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China