in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tattalin arzikin Ghana ya yi kasa da kaso 7.4 cikin 100 a rubu'i na uku na shekara
2018-12-20 19:37:37 cri
Hukumar kididdiga ta kasar Ghana (GSS) ta bayyana cewa, tattalin arzikin kasar ya yi kasa da kaso 7.4 cikin 100 a rubu'i na uku a shekara, idan aka kwatanta da kaso 8.7 cikin 100 a makamancin lokaci na bara.

Sai dai kuma lamarin bai shafi bangaren mai ba, yayin da tattalin arzikin kasar ya bunkasa da kaso 8.4 cikin 100 idan aka kwatanta da ci gaban bangaren GDPn da bai shafi mai ba na kaso 4.7 cikin 100 a makamancin lokaci na bara. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China