in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Dakarun tsaron tekun Morocco sun ceto 'yan ci rani sama da dari daga tekun Meditireniya
2018-12-20 15:46:18 cri
Dakarun sojin ruwa dake aikin tsaron tekun kasar Morocco, sun ceto 'yan ci rani 196 daga tekun Meditireniya, inda suka mayar da su garin Nador dake bakin tekun kasar.

Rahotanni daga kasar Morocco na cewa, 'yan ci ranin na cikin wasu kwale kwalen roba ne guda hudu, sun kuma kunshi mata da yara kanana.

Tun daga farkon wannan shekara ta 2018, kasar Morocco ke fuskantar karuwar masu yunkurin tsallakawa Turai ta sassan tekun ta. (Saminu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China