in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaministan kasar Sin ya gana da kantomomin Hongkong da Macao
2018-12-17 20:26:18 cri
A yau Litinin, firaministan kasar Sin, Li Keqiang, ya gana da kantoman yankin musamman na Hongkong na kasar Sin Madam Carrie Lam Cheng Yuet-ngor da na yankin musamman na Macao na kasar Sin Fernando Chui Sai On, wadanda suke birnin Beijing domin gabatar da bayani kan ayyukansu. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China