Rasha za ta mayar da martani game da janyewar Amurka daga yarjejeniyar INF
2018-12-05 20:32:17
cri
Rahotanni da dumi-dumi na cewa, shugaba kasar Rasha Vladimir Putin ya ce kasarsa ta yi fatali da matakin Amurka na janyewa daga yarjejeniyar hana kera makamai masu linzami dake cin matsakaicin zango (INF), za kuma ta dauki matakin da ya dace kan hakan. (Ibrahim)