in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#CIIE# Xi Jinping: bude kofa ga waje wata alama ce ta kasar Sin a zamanin yanzu
2018-11-05 10:32:07 cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bayyana yau cewa, bude kofa ga waje ya riga ya zama wata alama ta kasar Sin a zamanin yanzu.

Xi ya kara da cewa, a cikin shekaru 40 da suka gabata, tun bayan da kasar Sin ta bude kofa ga waje, da yin kwaskwarima a gida, kasar Sin samu babban ci gaba. Ba ma kawai lamarin ya taimaka wa kasar Sin sosai ba, har ma ya kawo alheri ga duk duniya. Kasar Sin ba za ta dakatar da takenta wajen kara bude kofarta, da ma raya tsarin tattalin arzikin duniya mai salon bude kofa, da ma raya makomar bil Adama ta bai daya ba. (Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China