in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Za'a fara bikin baje-kolin kayayyakin kasa da kasa da ake shigowa da su kasar Sin karo na farko a Shanghai
2018-11-04 21:09:43 cri

Gobe Litinin, za'a kaddamar da bikin baje-kolin kayayyakin kasa da kasa da ake shigowa da su kasar Sin karo na farko a birnin Shanghai, wato China International Import Expo ko kuma CIIE a takaice. Wakilinmu Murtala Zhang yana birnin Shanghai, yanzu bari mu tuntube shi don jin yadda ake shirye-shiryen wannan gagarumin biki.

 


Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China