in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Putin: Za a mayar da martani kan matakin da Amurka za ta dauka
2018-10-25 15:19:06 cri
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya furta a jiya Laraba cewa, kasarsa za ta mayar da martani idan har kasar Amurka ta janye jiki daga yarjejeniyar hana kerawa da gwajin makamai mai linzami mai cin matsakaicin zango. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China