in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi bikin kaddamar da babbar gadar Hong Kong-Zhuhai-Macao a birnin Zhuhai
2018-10-23 10:34:21 cri

Yau Talata da safe, aka yi bikin kaddamar da babbar gadar Hong Kong-Zhuhai-Macao a birnin Zhuhai na lardin Guangdong. Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya halarci wannan biki, inda ya kuma sanar da bude babbar gadar a hukumance. Babbar gadar Hong Kong-Zhuhai-Macao ta keta tekun Lingting, wadda ta hada birnin Hong Kong ta gabashi, yayin da birnin Zhuhai da yankin Macao ta yammaci, gaba daya tsawonta ya kai kilomita 55.

Wannan gada ita ce ginin zirga-zirga na farko da lardin Guangdong, yankin Hong Kong da kuma yankin Macao suka hada kai wajen ginawa. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China