in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sama da jami'ai 6,200 na kasar Sin ke tuhuma da laifukan gurbata muhalli
2018-10-16 16:12:12 cri
Ma'aikatar kula da gandun daji da kare muhalli ta kasar Sin ta ce ana tuhumar jami'ai kimanin 6,219 daga larduna 10 da laifukan da suka jibinci gurbata muhalli bayan wani bincike da hukumomin kwamitin tsakiya suka gudanar tsakanin ranakun 30 ga watan Mayu zuwa 7 ga watan Yulin wannan shekara.

Sanarwar ta ce, ya zuwa yanzu, ana tsare da mutane 610, kana an aza musu tarar yuan miliyan 710 (kwatankwacin dalar Amurka miliyan 102.6), bayan kammala binciken da aka gudanar game da muhallin. (Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China