in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya taya jami'ar Xizang Minzu murnar cika shekaru sittin da kafuwa
2018-10-15 16:27:09 cri
Shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya aike da sakon taya murnar cika shekaru sittin da kafa jami'ar Xizang Minzu dake jihar Tibet, inda ya taya daukacin dalibai gami da malaman dake koyarwa a jami'ar murna.

Jami'ar Xizang Minzu ita ce jami'a ta farko da jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin ta kafa a jihar Tibet bayan da aka 'yantar da ita cikin lumana.(Murtala Zhang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China