in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Jiragen rundunar sojojin saman Najeriya sun yi hadari a Abuja
2018-09-28 20:32:29 cri

Mai magana da yawun rundunar sojojin saman Najeriya Ibikunle Daramola ya tabbatar da cewa jiragen sojojin saman kasar guda biyu sun yi taho mu gama yau da safe a Abuja, fadar mulkin kasar, yayin da suke atisayen bikin cika shekaru 58 da samun 'yancin kan kasar.

Daramola ya tabbatar da hakan ne cikin wata sanarwa da ya wallafa a shafin Twitter na rundunar sojojin saman kasar.

Shaidun gani da ido sun ce, sun ga matukan jirgin guda biyu sun diro da laima.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China