in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wakilin musamman na shugaba Xi zai halarci rantsuwar kama aiki ta shugaban kasar Mali
2018-09-20 19:30:58 cri
Wakilin musamman na shugaban kasar Sin Xi Jinping wato Zheng Jianbang, zai halarci rantsuwar kama aiki ta zababben shugaban kasar Mali Ibrahim Keita, bikin da zai gudana a ranar 22 ga watan Satumbar nan.

Da yake tabbatar da hakan a Alhamis din nan, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Geng Shuang, ya ce Mr. Zheng, wanda shi ne mataimakin shugaban kwamitin koli na majalissar ba da shawara kan harkokin siyasa na jama'ar kasar Sin, zai halarci bikin rantsuwar ne bisa gayyatar shugaba Keita. (Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China