in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya taya murnar budewar taron baje kolin yankin yammacin kasar Sin
2018-09-20 19:14:38 cri
An bude taron baje kolin yankin yammacin kasar Sin karo na 17, a birnin Cheng'du na lardin Si'chuan na kasar Sin a yau Alhamis, inda shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aike da sakon taya murnar budewar taron.

Cikin sakonsa, shugaban ya ce taron wani muhimmin dandali ne, na aiwatar da manufar kasar Sin ta gyare-gyare a gida, da bude kofa ga kasashen waje. (Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China