in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya taya murnar bude taron yada kimiyya da fasaha
2018-09-17 19:18:19 cri

A yau Litinin aka bude taron wayar da kan jama'a, game da kimiyya da fasaha na duniya a nan birnin Beijing hedkwatar kasar Sin, inda shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aike da sakon taya murnar bude taron.

Cikin sakonsa, shugaban ya ce ta hanyar sanya kasashe daban daban bude kofarsu, da kuma yin hadin gwiwa tsakaninsu, za a iya tabbatar da ganin ci gaban kimiyya da fasaha, ya kara taka muhimmiyar rawa ga ci gaban al'ummar bil Adama. (Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China