in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya dawo daga taron tattauna tattalin arzikin kasashen gabashin duniya
2018-09-13 09:38:15 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya dawo Beijing jiya Laraba, bayan ya halarci taron dandalin tattauna tattalin arzikin kasashen gabashin duniya karo na 4, da ya gudana a birnin Vladivostok na Rasha.

Kafin barin Vladivostok, shugaba Xi da takwaransa na Rasha Vladimir Putin, sun halarci wani taron nune-nune kan hadin gwiwar cinikayya da tattalin arziki tsakanin Sin da Rasha. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China