in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta samu gayyatar yin tattaunawa da Amurka
2018-09-13 20:48:25 cri
Wasu kafofin watsa labarai na waje sun ba da labarai a kwanan nan cewa, Amurka ta gayyaci kasar Sin da su tattauna a tsakaninsu. Game da batun, kakakin ma'aikatar kasuwancin Sin Gao Feng ya bayyana yau Alhamis, cewa gaskiya kasar Sin ta yi farin cikin da samun gayyata daga wajen Amurka, yanzu bagarorin biyu na kara tuntubar juna kan batutuwan da za su tattauna filla-filla a kansu.(Kande Gao)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China