in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta rage yawan bashin da take bin Amurka na dala biliyan 4.4 a watan Yuni
2018-08-16 15:55:37 cri
Ma'aikatar kudi ta kasar Amurka ta gabatar da alkaluma a jiya Laraba 15 ga wata cewa, Sin ta rage yawan bashin da take bin kasar Amurka na dala biliyan 4.4 a watan Yuni, amma matakin bai canja matsayinta na kasa mafi girma dake rike da bashin Amurka ba.

Alkaluman sun nuna cewa, a watan Yuni na bana, yawan takardun bashin kasar Amurka da Sin take da shi ya ragu zuwa biliyan 1178.7, wanda ya kai matsayi mafi kankanta a cikin watanni hudu da suka gabata. (Amina Xu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China