in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin da Amurka sun yi shawarwari kan batun ciniki
2018-08-24 10:55:51 cri

Bisa gayyatar da bangaren Amurka ya yi masa, mataimakin ministan ciniki kana mataimakin wakili mai kula da shawarwari da Amurka kan batun ciniki na kasar Sin, Mista Wang Shouwen, ya jagoranci tawagarsa don tattaunawa da tawagar Amurka dake karkashin jagorancin mataimakin ministan kudin kasar Malpasse, daga jiya 22 ga wata, zuwa yau 23, inda suka yi tattaunawa mai yakini kan batun ciniki dake jan hankalinsu baki daya. Bangarorin biyu, za su ci gaba da tutunbar juna kan matakan da za su dauka nan gaba. (Amina Xu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China