in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ana raya tattalin arzikin Sin a watan Yuli yadda ya kamata
2018-08-14 13:36:49 cri
Kakakin hukumar yin kididdiga ta kasar Sin Liu Aihua ta bayyana a yau 14 ga wata a nan birnin Beijing cewa, hukumar ta gabatar da kididdigar tattalin arziki ta watan Yuli a wannan rana, wanda sakamakon ta ya shaida cewa, ana kiyaye bukatun samar da kayayyaki, da farashin kayayyaki, da samar da ayyukan yi, kana ana ci gaba da kyautata tsarin tattalin arziki, da inganta samun moriya, ta yadda ake raya tattalin arzikin Sin yadda ya kamata, matakin da kuma yake samun ci gaba sannu a hankali. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China