in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sojojin Masar sun bindige dakaru 52
2018-08-05 20:42:26 cri
Jaridar Al-Ahram ta kasar Masar ta wallafa labari a yau Lahadi cewa, a yunkurin da dakarun sojojin kasar ke yi na yakar ayyukan ta'addanci a zirin Sinai, kawo yanzu, sojojin sun samu nasarar hallaka mayakan 'yan ta'adda 52, gami da cafke wasu 49 wadanda ake zarginsu da hannu cikin ayyukan ta'addanci. (Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China