Xi Jinping ya gana da shugaban kasar Rasha Valadmir Putin
2018-07-27 10:44:00
cri
A jiya ne shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da takwaransa na kasar Rasha Valadmir Putin a birnin Johannesburg dake kasar Afirka ta Kudu inda suka yi musayar ra'ayoyi kan halin da duniya ke ciki gami da muhimman batutuwan da ke janyo hankulansu. (Zainab)