in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yawan kayayyakin da kasar Sin take shigo da fitarwa suna karuwa
2018-07-17 20:40:07 cri
A yau Talata, jami'in sashen kula da cinikin waje na ma'aikatar cinikayya ta kasar Sin ya bayyana cewa, a farkon rabin shekarar bana, yawan cinikayya da kasar Sin ta yi da wasu kasashe wadanda suke yankin da shawarar "ziri daya da hanya" ta shafa da wasu yankuna masu tasowa, ciki har da kasashen BRICS ya karu cikin sauri. A waje daya, a rubu'i na farkon bana, yawan gudummawar da kasar Sin ta bayar ga duniya sakamakon karuwar yawan kayayyakin da ta shigo daga ketare ya kai kashi 13.2 bisa dari. (Sanusi Chen)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China