in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ba za ta mayarwa Amurka martani game da shirinta na sanya haraji kan kayayyaki ba
2018-07-04 21:27:42 cri
Wani jami'i a hukumar kwastam ta majalisar gudanarwar kasar Sin, ya bayyana cewa, kasar Sin ba za ta aiwatar da karin harajin kayayyakin gabanin matakan kasar Amurka na sanya haraji kan kayayyaki ba.

Jami'in ya bayyana haka ne yayin da yake mayar da martani kan wani rahoto da jaridar kasar Japan mai suna Asahi ta wallafa.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China