in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Zuwa ga mahaifina: Soyayyar Xi Jinping ga mahaifinsa
2018-06-17 15:49:22 cri

Bayan da Xi Jinping ya fara rike mulki a kasar Sin, mahaifinsa Xi Zhongxun ya taba gaya masa cewa, "Kada ka manta da aikinka na samar da hidima ga al'ummun kasa a ko da yaushe, dole ne ka bautawa al'ummun kasa kamar su 'yan uwanka ne"

Xi Jinping bai taba mantawa da maganar mahaifinsa ba, har kullum ya na mayar da wannan magana a matsayin babban buri sa na duk tsawon rayuwarsa.(Jamila)


1  2  3  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China