in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya zanta da Putin ta wayar tarho
2018-06-15 20:26:01 cri
Yau Juma'a, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya zanta da takwaransa na kasar Rasha Valadmir Putin.

A yayin zantawar Xi ya nuna cewa, kasashen Sin da Rasha na dogaro da juna, tare kuma da nuna goyon baya ga juna, haka nan suna kare mulkin kan kasa, da kwanciyar hankali, da kuma moriyar ci gaban su. Kana sun kiyaye zaman lafiya da adalci na shiyya-shiyya da na duniya.

A nasa bangaren, Putin ya kara taya Sin murnar cimma nasarar shirya taron kolin kungiyar SCO a birnin Qingdao na kasar Sin, a karkashin shugabancin shugaba Xi. (Bilkisu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China