in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi da Putin sun amince su kara bunkasa alakar dake tsakanin kasashensu
2018-06-08 19:06:19 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping da takwaransa na kasar Rasha Vladimir Putin sun amince su kara bunkasa alakar dake tsakanin kasashensu zuwa matsayin koli.

Shugabannin sun cimma wannan matsaya ne yayin tattaunawarsu a birnin Beijing Jumma'ar nan. Putin dai na ziyarar aiki ne a kasar Sin, kana zai hakarci taron kolin kungiyar hadin gwiwa ta Shanghai (SCO) karo na 18 da za a gudanar a birnin Qingdao daga ranar Asabar zuwa Lahadi. (Ibrahim).

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China