in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Zuwa ga mahaifina: Soyayyar Xi Jinping ga mahaifinsa
2018-06-17 15:49:22 cri

A cikin wata wasikar da ya rubuta zuwa ga mahaifinsa Xi Zhongxun, ya bayyana cewa, "Ina fatan zan iya gado, da kuma koyon nagartaccen hali daga wajen ka, kai tamkar wani sa ne mai shan aiki, har kullum kana bauta wa al'ummun kasa, hakan zai kara karfafa zuciyata, ni ma zan dukufa kan aikin samar da hidima ga al'ummun kasa, kamar yadda ka yi a duk tsawon rayuwarka."

Wadannan kalmomin sun nuna girmamawar Xi Jinping ga mahaifinsa, haka kuma ga daukacin wadanda suka rasa rayukan su yayin juyin juya hali.

1  2  3  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China