in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
MDD ta shirya taron kara wa juna sani game da shawarar "Ziri daya da hanya daya"
2018-06-14 21:01:17 cri
Jiya Laraba a hedkwatar MDD dake New York, aka shirya taron kara wa juna sani game da shawarar "Ziri daya da hanya daya" da ajandar neman dauwamamman ci gaba kafin shekarar 2030, inda wakilai mahalarta taron da suka fito daga hukumomin MDD, da kungiyoyin kasa da kasa, da kuma kasashe daban daban sun nuna yabo da kuma goyon baya kan shawarar "Ziri daya da hanya daya" da Sin ta gabatar. Kana sun bayyana cewa, za su kara shiga wannan yunkuri a dukkan fannoni. (Bilkisu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China