in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban hukumar zartarwas AU ya yi kira a kai zuciya nesa a Mali
2018-06-04 19:00:14 cri
Shugaban hukumar zartarwas kungiyar tarayyar Afirka(AU) Moussa Faki Mahamat, ya bukaci masu ruwa da tsaki a harkokin siyasar kasar Mali da su guji aikata duk wani abin da zai kara dagula al'amura a kasar.

A ranar Asabar din da ta gabata ne, wani tashin hankali ya barke a Bamako, babban birnin kasar lokacin da jam'iyyun adawa suka shirya wani gangami, wata guda gabanin zaben shugaban kasar da za a yi a watan Yulin wannan shekara.(Ibrahim Yaya)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China