in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mahaukaciyar guguwa tafe da ruwan sama ta halaka mutane 49 a Somaliland
2018-06-04 18:55:32 cri
Hukumar kula da harkokin jin kai ta MDD ta sanar a jiya Lahadi da dare cewa, a kalla mutane 49 sun mutu yayin 70 kuma suka bace,bayan da wata mahaukaciyar guguwa mai tafe da ruwan sama kamar da bakin kwarya mai suna Sagar ta haddasa ambaliya a yankin Somaliland.(Ibrahim)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China