in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaministan kasar Sin ya jaddada bukatar kara bude kofa ga kasashen waje
2018-05-22 20:59:14 cri
Firaministan kasar Sin Li Keqiang ya jaddada bukatar kara bude kofa ga kasashen waje don kara ciyar da shirin yin kwaskwarima gaba, da kara karfin kasuwa da inganta yanayin ci gaba.

Li ya bayyana hakan ne a jiya Litinin yayin da ya kai ziyarar gani da ido ma'aikatar cinikayya da kuma babbar hukumar kwastan ta kasar. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China