in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Merkel: Ficewar Amurka daga yarjejeniyar nukuliyar Iran ta kawo illa ga dokokin kasa da kasa
2018-05-11 20:01:55 cri
Shugabar gwamnatin Jamus Uwar gida Angela Merkel ta soki matakin da Amurka ta dauka bisa radin kanta na ficewa daga yarjejeniyar nukuliyar kasar Iran.

Merkel wadda ta bayyana hakan Jumma'ar nan a birnin Muenster dake yammacin kasar Jamus, ta ce hakan ta kawo illa ga dokokin kasa da kasa ne. Ta ce koda yake ba a kai ga aiwatar da yarjejeniyar ba kuma har yanzu ba a warware wasu batutuwa ba, amma duk da haka janyewar Amurka daga wannan yarejejniya abin damuwa ne da takaici. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China