in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Manzon shugaban kasar Sin zai halarci bikin rantsar da shugaban kasar Saliyo
2018-05-11 18:58:21 cri
Geng Shuang, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin, ya sanar a yau Jumma'a cewa, Wang Zhigang, manzon musamman na shugaban kasar Sin Xi Jinping, zai je Freetown, fadar mulkin kasar Saliyo, don halartar bikin rantsar da sabon shugaban kasar, Julius Bio, da za a yi gobe Asabar.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China