in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Li Keqiang ya tashi daga Beijing zuwa Indonesiya
2018-05-06 15:59:24 cri
Bisa gayyatar da shugaban kasar Indonesiya Joko Widodo da firaministan kasar Japan Shizo Abe suka yi masa, firaministan kasar Sin Li Keqiang ya tashi da safiyar yau Lahadi daga nan birnin Beijing, don kai ziyara Indonesiya, inda daga bisani kuma zai tafi Japan don halartar taron shugabannin Sin da Japan da Koriya ta Kudu. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China