in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kakakin Sin ya bayyana ra'ayin kasar kan zargin da Amurka ta yi mata cewar, Sin ta keta ka'idar WHO
2018-04-25 20:31:43 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang ya bayyana a yau Laraba cewa, bai kamata kasar Amurka ta yanke hukunci kan ko wata mambar kungiyar cinikayya ta duniya wato WTO ta keta ka'idar kungiyar ko a'a ba, kungiyar ce kadai ke da ikon yanke shawara.

Rahotanni na cewa, jakadan kasar Amurka dake yankin Hong Kong na kasar Sin ya zargi kasar Sin cewar, ta keta ka'idar WTO, wadda hakan a cewarsa ya yi illa ga muradun kasar Amurka. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China