in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ma'aikatar kasuwancin Sin ta yi maraba da ziyarar da ministan kudin Amurka zai kawo kasar
2018-04-22 15:42:55 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin kasuwancin kasar Sin ya bayyana wa kafofin watsa labarai a yau Lahadi cewa, sun sami labari daga bangaren Amurka, wanda ke cewa ministan harkokin kudin kasar Steven Terner Mnuchin na fatan ziyartar kasar Sin, domin tattaunawa kan harkokin tattalin arziki da cinikayya, yana mai cewa kasar Sin na maraba ziyara ta Mr. Mnuchin. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China