in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping: ya kamata a aiwatar da tunanin kiyaye tsaron kasar a dukkan fannoni
2018-04-17 21:09:38 cri
Babban sakataren kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin Xi Jinping, ya shugabanci taron farko na hukumar kula da tsaron kasa ta kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin karo na 19 a yau ranar 17 ga wata, inda ya jaddada cewa, ya kamata a kara jagorancin jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin, yayin da ake gudanar da aikin kiyaye tsaron kasar, da duba yanayin tsaron kasa, da aiwatar da tunanin kiyaye tsaron kasar, da bude sabon babi na aikin kiyaye tsaron kasar a sabon lokaci, da samar da tabbacin tsaro, yayin da ake kokarin cimma burinta guda biyu wajen samun wadata yayin cika shekaru 100 da kafuwar JKS da cika shekaru 100 da kafuwar kasar Sin, da cimma burin kasar Sin na farfado da al'ummar ta. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China